Follow us on social media
Description
ENGLISH DESCRIPTIONA scorching day can burn the skin, but the heat burning inside Ummukulsum’s heart feels far more agonizing. In a village where a father's name is supposed to be a shield of honor, Ummukulsum and her mother, Umma, find themselves living a horrifying exception. With a father who has completely abandoned his duties, Umma is left to endure the agony of a worsening leg ulcer and the sharp pangs of starvation just to keep her children alive.
What kind of bitter pain forces a fifteen-year-old girl to shoulder the survival of her entire household? What happens when the dangerous secrets Asiya is hiding with Ayuba finally unravel, sparking a new wave of chaos? Dabi'ar Zuciya is not just a story of poverty, it is a raw narrative of truth, integrity, resilience, and how a mother’s fierce love can become a shield in the midst of intense hatred and betrayal. Read Dabi'ar Zuciya by Huguma to discover how burning anger can transform into ultimate survival.
HAUSA DESCRIPTIONWata rana mai zafi tana iya qonewa fatar jiki, amma zafin dake cikin zuciyar Ummukulsum yafi na tsakar kanta radadi. A cikin wani qauye inda ake cewa da uba ake ado, Ummukulsum da mahaifiyarta Umma sun tsinci kansu a matsayin wani banbanci mai ban tsoro. Yayin da mahaifinsu ya janye hannunsa daga dukkan wata kulawa, Umma ta rage tana jure azabar ciwo mai cin qafa da radadin yunwa don ganin yaranta basu halaka ba.
Wane irin baqin ciki ne zai sa yarinya yar shekara sha biyar ta dauki nauyin rayuwar gidansu? Me zai faru idan asirin da asiya ke boyewa da ayuba ya fito fili ya janyo sabon tashin hankali? Dabi'ar Zuciya ba labari ne na talauci kawai ba, labari ne na gaskiya, mutunci, juriya, da kuma yadda soyayyar mahaifiya zata iya zama garkuwa a tsakiyar tsananin kiyayya da yaudara. Karanta littafin Dabi'ar Zuciya na Huguma don sanin yadda zafin fushi zai juyo zuwa ga nasara.