DAUDAR GORA Yaƙin Zuciya da Ƙaddara by 𝓑𝓲𝓵𝔂𝓷 𝓐𝓫𝓭𝓾𝓵𝓵 𝓬𝓮Free

Home / Novels

DAUDAR GORA Yaƙin Zuciya da Ƙaddara by 𝓑𝓲𝓵𝔂𝓷 𝓐𝓫𝓭𝓾𝓵𝓵 𝓬𝓮

by 𝓑𝓲𝓵𝔂𝓷 𝓐𝓫𝓭𝓾𝓵𝓵 𝓬𝓮

Share this story

DAUDAR GORA Yaƙin Zuciya da Ƙaddara by 𝓑𝓲𝓵𝔂𝓷 𝓐𝓫𝓭𝓾𝓵𝓵 𝓬𝓮

CategoryHot Novels
FormatTXT
File Size1.63 MB
StatusFree
Total Words0
Reading TimeN/A
GroupUnknown
ContactN/A
Last DownloadN/A
Total Views0
Downloads0
Released01, Jul 2026

Description

ENGLISH DESCRIPTION

DAUDAR GORA: The Battle Between the Heart and Destiny

In the mighty Kingdom of Ruman lies a secret more valuable than gold, more feared than absolute power, and darker than death itself.

Every young woman who marries Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdul-Majeed, the all-powerful King of Kings, dies within months. No one dares ask why. No one dares mourn openly. Fear has become the law of the land.

Caught in this nightmare is Iffah, the youngest daughter of Malam Zayyan. Within a short time, she loses both of her beloved sisters after they are forced into marriage with the mysterious king. Her once joyful family is shattered, leaving her heart consumed by grief, rage, and an unbreakable vow of revenge.

But there is one truth she does not know.

Behind the towering walls of the Kingdom of Ruman lies an ancient secret buried for generations. A secret powerful enough to shake kingdoms, rewrite history, and reveal that nothing is truly as it seems.

Is King Eshaan really the ruthless tyrant the world believes him to be?

Or is he also a prisoner of a destiny no one can escape?

What happens when the day Iffah swears to kill the king becomes the very day her own heart begins to betray her?

DAUDAR GORA: The Battle Between the Heart and Destiny is an unforgettable tale of heartbreaking romance, royal intrigue, revenge, destiny, courage, forbidden love, family tragedy, shocking mysteries, and breathtaking twists that will keep you turning pages until the very end.

If you love epic African fantasy, royal romance, emotional family drama, revenge stories, suspense, mystery, powerful kings, fearless heroines, and unforgettable plot twists, this novel is a must-read.

 HAUSA DESCRIPTION

A cikin Daular Ruman, akwai wani sirri da ya fi zinare daraja, ya fi mulki tsoro, ya fi mutuwa firgita zukata.

Duk yarinyar da aka aura wa Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdul-Majeed, Shahan-shan mai cikakken iko, ba ta wuce watanni kaɗan kafin mutuwa ta ɗauke ta. Babu wanda ya isa tambaya. Babu wanda ya isa yin kuka a fili. Tsoro ya zama dokar rayuwa.

A cikin wannan duhun zalunci ne rayuwar Iffah, ƙaramar 'yar gidan Malam Zayyan, ta rushe gaba ɗaya. A cikin watanni kaɗan ta rasa yayyenta biyu, Arfa da Fariha, bayan an tilasta musu auren sarkin da kowa ke tsoro. Gidansu mai cike da dariya ya koma gidan makoki, zuciyarta kuma ta cika da raɗaɗi, ƙiyayya da kuma alkawarin ɗaukar fansa.

Sai dai akwai wani abu da ba ta sani ba.

A bayan ƙofofin Daular Ruman akwai sirrin da ya daɗe yana ɓoye fiye da ƙarni. Sirrin da zai girgiza masarautu, ya sauya tarihin ƙasa, ya kuma bayyana cewa ba komai yake yadda mutane suke gani ba.

Shin Tajwar Eshaan azzalumi ne kamar yadda duniya ta gaskata?

Ko kuwa shi ma fursuna ne na wata ƙaddara da babu wanda zai iya tserewa?

Yaya zata kasance idan ranar da Iffah ta rantse zata kashe sarkin ita ce ranar da zuciyarta ta fara yaƙi da kanta?

DAUDAR GORA: Yaƙin Zuciya da Ƙaddara labari ne mai cike da soyayya mai raɗaɗi, sirrin masarauta, ramuwar gayya, ƙaddara, ƙarfin hali, yaƙin zuciya, makirci, da abubuwan ban mamaki da za su sa ka kasa ajiye littafin har sai ka kai shafi na ƙarshe.

Idan kana neman Hausa novel mai ban tausayi, soyayya mai ƙarfi, masarauta, suspense, emotional drama, royal romance, family tragedy, action, da manyan sirrika, wannan littafin zai kama zuciyarka tun daga babi na farko.

Discover More

Browse all