Follow us on social media
Description
ENGLISH DESCRIPTIONDR. MAHISH MEERAH
A brilliant young doctor returns to his hometown after years of studying and building a successful career in Mexico. The entire village celebrates his arrival because he is the hope of Salihawa and the key to a brighter future.
His father has built a modern hospital for the community and expects him to fulfill a lifelong promise by serving his people. But on the very day the hospital is opened, Mahish makes a shocking decision that breaks his father's heart and changes everything.
Rejected by his family, Mahish returns to Mexico where he falls deeply in love with Feenar, a beautiful nurse who captures his heart. Back home, Sabarina, the woman who has loved him since childhood, is left devastated, fighting heartbreak and longing for the man she never stopped loving.
As love, betrayal, family rivalry, jealousy, broken promises, and hidden secrets collide, a tragic incident throws the Meerah family into chaos. Old enemies begin plotting, dangerous truths emerge, and every relationship is tested.
Will Dr. Mahish return to fulfill his father's dream?
Will Feenar win his heart, or is Sabarina the woman destiny has chosen for him?
What happens when love clashes with family duty and sacred promises?
Step into the unforgettable world of DR. MAHISH MEERAH, a captivating Hausa romance filled with emotional drama, family conflict, betrayal, suspense, heartbreak, destiny, and life-changing choices.
If you enjoy emotional romance novels, African love stories, family drama, betrayal, destiny, and unforgettable characters, this is a story that will keep you turning pages until the very end.
HAUSA DESCRIPTIONDR. MAHISH MEERAH
Wani matashi mai tarin ilimi, kudi da daukaka ya dawo kauyensu bayan shekaru yana karatu a kasar Mexico. Kowa ya fito domin tarbarsa, domin shi ne fata da mafarkin al'ummar Salihawa. Mahaifinsa ya gina babban asibiti domin talakawan kauyen su samu kulawar lafiya, amma abin da ya faru a ranar bude asibitin ya girgiza zukatan jama'a.
Dr. Mahish ya ki amincewa ya zauna a kauye. Ya fifita rayuwarsa da burinsa a ketare fiye da alkawarin da mahaifinsa ya dauka wa al'umma. Cikin fushi da bakin ciki, mahaifinsa ya kore shi daga cikin iyali.
A can Mexico, Mahish ya samu soyayyar Feenar, kyakkyawar nurse da ta mamaye zuciyarsa. Amma a gida kuwa, Sabarina, yarinyar da ta sadaukar da zuciyarta gare shi tun suna yara, tana fama da ciwon soyayya da radadin rabuwa.
Yayin da soyayya, alkawari, hassada, cin amana da rikicin dangi suka mamaye rayuwarsu, wani mummunan al'amari ya afkawa Sabarina wanda ya jefa iyalin Meerah cikin tashin hankali. Sirrika suka fara tonuwa, makiya suka fara shirya makirce makircensu, kuma soyayya ta shiga babban jarabawa.
Shin Dr. Mahish zai dawo ya cika alkawarin mahaifinsa?
Shin Feenar ce za ta mallaki zuciyarsa ko kuwa Sabarina ce matar da kaddara ta tanadar masa?
Me zai faru idan soyayya ta yi karo da biyayya ga iyaye?
Ku shiga duniyar DR. MAHISH MEERAH, littafin soyayya mai cike da rudani, kishiya, cin amana, sirrin dangi, rikicin gado, da darussan rayuwa masu taba zuciya.
Idan kuna neman Hausa Novel, Littafin Soyayya Hausa, Labarin Soyayya Mai Ban Tausayi, Hausa Romance Novel, Rikicin Iyali, Kaddara da Soyayya, to wannan littafi zai sa ku kasa ajiye wayarku har sai kun kai karshen labarin.