Follow us on social media
Description
ENGLISH DESCRIPTIONIn a glamorous nightlife filled with money, alcohol, and reckless freedom lives Ashraf, a handsome young billionaire with arrogance written all over him. Women adore him, luxury follows him everywhere, and behind his charming smile lies a dangerous secret no one dares to uncover.
Far away in Egypt, a brilliant young investigator named Jumayma Khatoon is assigned a risky mission in Nigeria. Her task is simple on paper but deadly in reality: secretly investigate the powerful millionaire Safwan Safana.
But the moment fate causes Ashraf and Jumayma to cross paths at the airport through a mistaken luggage exchange, everything changes.
What begins as annoyance quickly turns into a storm of hidden truths, dangerous attraction, emotional tension, and life threatening secrets.
Who is Ashraf really?
Why does everyone around him seem connected to mystery and danger?
Will Jumayma complete her mission without falling in love?
Or will love become the very thing that destroys them both?
“JUMAYMA Yar Bincike” is a thrilling Hausa romance novel packed with billionaire drama, spy missions, enemies to lovers tension, emotional suspense, family secrets, and unforgettable twists that will keep readers hooked from beginning to end.
HAUSA DESCRIPTIONA cikin duniyar dare mai cike da giya, kudi, da rayuwar da bata da iyaka, akwai wani saurayi mai suna Ashraf. Kyakkyawa ne, mai girman kai, mai raina talaka, kuma rayuwarsa ta cika da girls, parties, da sirrin da babu wanda ya isa ya tona. Amma a gefe guda kuma, wata matashiyar yar bincike daga Egypt mai suna Jumayma Khatoon ta shigo Najeriya da wani mission mai hatsari. Mission dinta guda daya ne, ta tona asirin babban attajirin nan Safwan Safana.
Abinda Jumayma bata sani ba shine, haduwarta da Ashraf ba haduwa bace ta al'ada. Tun daga canjin akwati a airport, zuwa rikice rikicen da suka fara biyowa, rayuwarta ta fara shiga wani irin yanayi mai cike da tashin hankali, boyayyun sirrika, soyayya mai rikitarwa, da hatsarin da zai iya kashe ta.
Waye ainihin Ashraf? Me yasa sunansa yake janyo matsala? Shin Jumayma zata iya kammala mission dinta ba tare da zuciyarta ta fada tarkon soyayya ba? Ko kuwa akwai wani babban sirri da zai rusa rayuwar kowa?
"JUMAYMA Yar Bincike" labari ne mai cike da romance, action, billionaire drama, secret investigation, enemies to lovers, da family secrets da zasu sa ka kasa ajiye waya har sai ka gama karantawa.
Idan kana son: ✔ Hausa novel mai cike da suspense
✔ Soyayya mai tada hankali
✔ Billionaire romance
✔ Spy da investigation story
✔ Labarin Ashraf da Jumayma
✔ Emotional drama da secrets
To wannan littafin naka ne. Ka shiga duniyar Ashraf da Jumayma, inda soyayya da hadari suke tafiya tare kamar wuta da fetur.