Follow us on social media
Description
ENGLISH DESCRIPTIONUNCLE DATTI: MY BODY DESIRES by eedatou
What happens when a man who has never experienced desire suddenly begins to feel it... but not for the woman he married?
Dr. Datti is respected, successful, and admired by everyone around him. Behind his perfect life, however, lies a painful secret that has left his marriage incomplete. Although he deeply cares for his wife, Aina, his heart has never awakened to the intimacy she longs for. Aina patiently endures the silence of their marriage, praying that one day her husband will truly love her as a wife.
Everything changes as Nana, the young girl he has always cherished like family, begins to grow up. Strange emotions he has never known start to consume him, forcing him to question everything he believes about himself.
Can Datti overcome the battle within his own heart before it destroys everyone he loves?
Will Aina discover the heartbreaking truth hidden behind her husband's kindness?
And when revenge, forbidden emotions, and dangerous secrets collide, who will be left standing?
Filled with emotional suspense, romance, family drama, heartbreaking choices, shocking twists, and unforgettable characters, UNCLE DATTI: MY BODY DESIRES is a gripping Hausa romance novel that will keep you turning pages until the very end.
HAUSA DESCRIPTIONUNCLE DATTI: JIKINA YAKE SO na eedatou
Me zai faru idan namijin da bai taɓa jin sha'awar mace ba tsawon rayuwarsa ya fara jin wani sabon yanayi... amma ba ga matar da ya aura ba?
Dr. Datti mutum ne mai mutunci, mai kuɗi, kuma abin koyi. Sai dai yana ɓoye wani babban sirri da ya hana aurensa cika. Duk da ƙaunar da yake yi wa matarsa Aina, zuciyarsa ba ta taɓa motsawa gare ta. Aina kuwa tana rayuwa cikin haƙuri, addu'a, da fatan wata rana mijinta zai iya ba ta soyayyar da take mafarki.
Sai dai komai ya fara sauyawa lokacin da Nana, yarinyar da yake raino kamar 'yar cikinsa, ta fara girma. Wani sabon yanayi ya fara mamaye zuciyar Datti, yanayin da ya firgita shi kuma ya sa ya fara tambayar kansa ko wannan shi ne abin da ake kira sha'awa.
Shin Datti zai iya yaƙar zuciyarsa kafin komai ya lalace?
Shin Aina za ta gano sirrin da ke lalata aurenta?
Me zai faru idan soyayya ta rikide ta zama babban zunubi, kuma ramuwar gayya ta fara neman hanyar rusa rayuwar kowa?
Cike da soyayya, tausayi, sirrika, rikicin iyali, gwagwarmayar zuciya, da darussa masu zurfi, UNCLE DATTI: JIKINA YAKE SO labari ne da zai sa ka kasa ajiye waya ko littafi har sai ka gano yadda komai zai ƙare.