Follow us on social media
Description
ENGLISH DESCRIPTIONAre you ready for a story that will keep you on the edge of your seat?
A scandalous video has surfaced, threatening to destroy the prestige of a royal lineage built over centuries. Prince Hydar, the embodiment of royalty and pride, finds himself trapped in a web of conspiracy he cannot explain. Meanwhile, there is Deeyanah, a young orphan whose boldness and mischievous lies are shielded by her grandmother’s fierce protection.
What is the hidden link between the Crown Prince and this street-smart girl? Is the video a reflection of the Prince's secret life, or a calculated trap to strip him of his inheritance?
Shimfidar Aurena is unlike any novel you have read before. It is a masterpiece filled with intense romance, royal suspense, humor, and spiritual protections for a blessed home. Don’t wait to be told the story—experience it yourself!
HAUSA DESCRIPTIONKuna neman littafin da zai tsayar muku da numfashi? Wani mummunan bidiyo ya bayyana wanda zai iya ruguza darajar Masarautar da aka gina tsawon shekaru. Yarima Hydar, wanda kowa ke gani a matsayin madubin girma da alfahari, ya tsinci kansa a tsakiyar wata makarkashiya da ba ya ko iya tantance inda ta fito. A daya bangaren kuma, ga Deeyanah, yarinyar da rashin kunya da makircin yara ya zama mata ado, karkashin inuwar kariya ta Inna.
Wace alaka ce ke tsakanin Yarima mai jiran gado da wannan yarinya marainiya? Shin bidiyon tsiraicin Yarima gaskiya ne ko kuwa tarko ne aka dana masa domin hana shi gadon mulki?
Wannan littafin ya bambanta da duk wani littafi da kuka taba karantawa. Akwai soyayya mai ratsa zuciya, makirci, ban dariya, da kuma hanyoyin kariya na addu’o’i da magunguna domin ma'aurata. Kada ka bari a ba ka labari!